World News

Nasan darajar mahaifiyata duk wanda yakara zaginta kotu ce zata rabamu dashi

Tirkashi mawaki dauda kahutu rarara yayi martani akan zagin da yan kwankwasiyya suke yiwa mahaifiyar sa da suna tsuleliya .

wannan labari ya samo asali ne daga tashar jimina hausa sune suka wallafa wannan cikakken rahoton na cewa rarara yayi magana akan cewa yasan darajar mahaifiyarsa kar wani ya kara zaginta .

a gaskiya zagin bashi da kyau amma kuma shiya jawo saboda zagin iyayen wasu allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈