World News

Kalli yadda mawaki rarara ya sake raba kayan abinci karo na biyu a garin katsina

Masha allah mawaki dauda kahutu rarara ya sake raba kayan abinci buhu dubu daya da dari biyu a garin kahutu da dake danja local government .

wannan abu da mawaki dauda kahutu rarara yayi ba karamin lamari bane saboda sai jajirtacce ne yake iyawa allah ya saka masa da alkhairi ameen summa ameen

a wannan wata mai falala anaso a dinga rabawa talakawa mabukata kayan abinci domin rage wani radadi a lokacin ibada allah yasa mudace mun gode da gudun mawar karatu .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈