World News

Allah sarki sheikh jafar mahmud adam ya cika shekara 16 da rasuwa ya kamata kusan wannan abu guda daya

Kulli nafsin za’ikatul maut dukkan wani mai rai mamaci ne wannan haka yake shekara kwanan yau shekarar malamin addinin musuluncin nan

mai suna sheikh jafar mahmud adam sha shida da rasuwa bayan kisan gilla da bata gari suka yimai a masallacinsa dake dorayi yana tsaka da jan sallah allah ya jikansa yayi mai rahama .

ameen summa ameen idan tamu tazo allah yasa mucika da imani allah ya bamu zaman lafiya a kasarmu nigeria da fadin duniya gaba ki daya .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈