World News

Tofah : Ashe wannan dalilin da yasa rarara ya daina zagin kwankwaso a wakarsa

Da dumi duminsa yanzu yanzu angano dalilin da yasa rarara yayi waka bai zagi kwankwaso a sabuwar wakar tasa mai suna tsoho ya sauka da kwari ba .

mutane sun fara cewa rarara yaji tsoro wasu kuma suce yaji haushin zagin mahaifiyarsa da akayi shi yasa amma mutum indai yana kishin iyayensa bazai so aita zaginsu ba .

yanzu ana tunanin kwankwaso zai iya komawa apc shi yasa mutane suke ganin wannan ne dalilin da yasa rarara ya daina zagin kwankwaso .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈