World News

ALLAH SARKI KALLI YADDA AKAI SADAKAR UKUN KAMAL ABOKI

Allah sarki rayuwa yau ce ranar da akayi sadakar ukun jarumin barkwanci kamal aboki .

Kamar yadda kuka sani jarumin barkwanci kamal aboki ya rasu ne ranar litinin kuma yau alhamis shine ranar da akayi sadakar ukunsa .

Sannan kuma wannan bawan allah yasa Mu sheda mai kyau daga gurin al umma kowa baya fadar ai bunsa sai dai alkairinsa .

To shidai ya tafi sai dai fatan allah ya ji kansa kuma yamai rahama yasa manzon allah saw ya cece shi ya sashi a aljanna ameen summa Ameen

Mun gode ku cigaba da ziyartar wannan shafi mai suna hausaworldnews .com domin samun labaran duniya mun gode .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈