World News

Yanzu yanzu mawaki rarara yayiwa matasa kyautar data girgiza al umma

Masha allah yanzu yanzu mawaki dauda kahutu rarara yayiwa wasu matasa kyautar ban girma ya babura sababbi har kimanin mutum uku .

kamar yadda kuka sani mawaki dauda kahutu rarara mawaki mai kyauta wanda hakan yana jawo masa farin jini a gurin al ummar dake fadin kasar nigeria .

allah yasaka masa da alkhairi ameen summa ameen kuci gaba da ziyartar wannan site mai suna hausa world news .com domin samun labaran duniya .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈