World News

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara tsula ya sallama yaje gurin ubanmu neman aiki

Tirkashi mawaki dauda kahutu rarara ya sake tsokano yan kwankwasiyya tunda ya kara sakin wakar cin mutunci ga eng dr rabi’u musa kwankwaso .

mai taken tsula ya sallama yaje neman aiki gurin asiwaju bola ahmed tinubu a yanzu haka kuma yan kwankwasiyyar sun ci gaba da zagin babar rararan .

Amma bahaushe na cewa duk tsuntsun da yaja ruwa shi ruwa kan doka allah yasa mudace ameen summa ameen mungode sosai da sosai .

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈