World News

HIRA DA MARYAM YAHAYA INA JIN BAKIN CIKI IDAN NA TUNA ZAN MUTU MARYAM YAHAYA

Tofa jarumar kannywood maryam yahaya ta magantu akan abin da yake sata bakin ciki .

Maryam yahaya tayi magana akan abin da yake sata bakin ciki jarumar maryam yahaya tace babu abin da yake sata bakin ciki kamar idan ta tuna zata mutu tabar gidan duniya .

Jarumar ta magantu ne a wata hirar da akayi da ita ta bayyanawa duniya hakan sannan kuma ta jaddada tirkashi amma kuma mutuwa ta zama dole .

To dai ita rayuwa idan kana tsoron haduwar ka da allah kawai ka gyara ayyukanka su zama nagari sai kanemi dacewa a gurin Allah .

Mun gode da ziyartar wannan site mai suna hausaworldnewstv.com wannan labari yazo ne daga arewaweb. net

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈