World News

Ya halatta kayi layya da zakara idan babu rago ko sa inji young sheikh zariya

Tirkashi matashin malamin nan wanda akafi sani da young sheikh zariya ya bada wata fatawa akan cewa duk wanda baiyi layya da dabba mai kafa hudu ba zai iya yi da zakara babba .

kamar yadda kuka sani wannan matashin malamin yakan bada fatawa kala kala akan abubuwa na rayuwa wata fatawar idan yabayar takan jawo cece kuce .

allah ya doramu akan hanya madaidaiciya ameen summa ameen jimina hausa suka rawaito mukuma muka kawo muku cikakken bayanin .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈